Mafarkin Farin Ciki

ebook ZAƁAR SOYEYYA A KAN TSORO

By Ken Luball

cover image of Mafarkin  Farin Ciki

Sign up to save your library

With an OverDrive account, you can save your favorite libraries for at-a-glance information about availability. Find out more about OverDrive accounts.

   Not today
Libby_app_icon.svg

Find this title in Libby, the library reading app by OverDrive.

app-store-button-en.svg play-store-badge-en.svg
LibbyDevices.png

Search for a digital library with this title

Title found at these libraries:

Loading...

"Wanda ya dubi waje, zai yi mafarki. Wanda dubi ciki, zai farka." - Carl Jung Mafarkin Farin Ciki; Zabar Soyeyya a kan Tsoro littafin na hudu cikin "Jerin Littattafai Hudu na Farkarwa". Wannan littafi ya bayyana kura-kuran hanyoyi da yawa cikin rayuwa wanda zamu iya dauka da ta yaya zamu sami kwanciyar hankali na gaske da manufa a cikin rayuwar mu.

"Wanda ya dubi waje, zai yi mafarki. Wanda dubi ciki, zai farka." - Carl Jung Mafarkin Farin Ciki; Zabar Soyeyya a kan Tsoro littafin na hudu cikin "Jerin Littattafai Hudu na Farkarwa". Wannan littafi ya bayyana kura-kuran hanyoyi da yawa cikin rayuwa wanda zamu iya dauka da ta yaya zamu sami kwanciyar hankali na gaske da manufa a cikin rayuwar mu. Idan dangantakar mu da duniya da ke kewaye damu ya ginu ne ta madubiyar rinjaye da tsoro, tafiyar mu ta rayuwa sau da yawa zata kasance cikin kadaici da zalunci. Matsalolin mu basu da iyaka, kayan mu nada nauyi, Sau da yawa yakan jagorantar mu zuwa mikakkun shinge, bamu kariya daga motsin rai mai rauni. Duk da haka wadannan shingen su suke ware mu kuma daga kowane abu na daban dake kewaye da mu, ciki har da asalin kanmu. Mafarkin Farin ciki littafi ne na Ruhaniya dake bayyana yadda zamu rungumi soyeyya a kan tsoro, dakatar da neman ma"ana da farin ciki ta ayyukan waje da dangantaka a cikin duniya; Sabanin haka, neman shi daga ciki.

Mafarkin Farin Ciki