Spiritual Reflections Hausa Translation

ebook English To Hausa Translation

By Ken Luball

cover image of Spiritual Reflections Hausa Translation

Sign up to save your library

With an OverDrive account, you can save your favorite libraries for at-a-glance information about availability. Find out more about OverDrive accounts.

   Not today
Libby_app_icon.svg

Find this title in Libby, the library reading app by OverDrive.

app-store-button-en.svg play-store-badge-en.svg
LibbyDevices.png

Search for a digital library with this title

Title found at these libraries:

Loading...

"Tunanunnukan Ruhaniya: Littafi Game da Farkawa da Wayewa" littafi ne na wakoki, wanda ya ƙunshi wakoki 200 na Ruhaniya kyauta. Waɗannan waƙoƙin sun haɗa da tunanin da aka gani a cikin litattafai na ruhaniya guda huɗu a cikin "Jerin Litattafai Huɗu Na Farkawa", ban da wasu da yawa da ba a buga ba tukunna. Babban jigon waɗannan waƙoƙi shi ne Ruhaniya, kowanne yana misalta bangarori daban-daban na "Farkawa" da "Wayewa".

Tunanunnukan na Ruhaniya: Littafin Farkawa da Wayewa littafi ne na wakoki, wanda ya kunshi kasidu 200 na ruhi kyauta. Waɗannan waƙoƙin sun haɗa da tunanin da aka gani a cikin litattafai na ruhaniya guda huɗu a cikin Jerin Litattafai huɗu na Farkawa, ban da wasu da yawa da ba a buga ba tukuna. Jigon wa]annan waƙoƙi shi ne Ruhaniya, kowanne yana misalta ɓangarori daban-daban na tsarin Farkawa da Wayewa. Ba su da addini, a'a, tunani ne na yau da kullum na ruhaniya game da wayewar ruhaniya. Ruhaniya ita ce imani akwai wani yanki na Ubangiji (Ruhi ko Rai) a cikin kowace rayuwa kuma, saboda wannan, kowace rayuwa tana da Muhimmanci, Daidaito, da Haɗaka. Burina na rubuta duka littattafai guda huɗu a cikin Jerin Litattafai huɗu na Farkawa da kuma wannan littafin waƙa, shine in yi ƙoƙarin farkarwa da taimaka wa wasu, waɗanda suka farka, su ƙara fahimtar menene Wayewa, don haka Tafiya ta Rayuwa za ta iya zama da cikakkiyar fahimta.

Spiritual Reflections Hausa Translation